Gabatarwa a cikin Hausa
| Hausa | Elefen |
|---|---|
| Lingua Franca Nova (“Elefen”) harshe ne da aka ƙirƙire shi musamman domin ya sauƙaka, daidaita da kuma taimakawa wajen koyon magana a matakin ƙasa-da-ƙasa. Yana da tarin alfanu a tattare da shi. | Lingua Franca Nova (“elefen”) es un lingua desiniada per es vera simple, coerente, e fasil aprendeda, per comunica internasional. Lo ave cualias diversa: |
| 1. Yana da taƙaittun kalmomin sauti. Yana shigen kama da harshen Italiya da Sipaniyanci | 1. Lo ave un cuantia limitada de fonemes. Lo sona simil a italian o espaniol. |
| 2. A na rubuta shi ne da sauti. Ba sai yaro ya shafe shekaru a koyon abubuwa masu sarƙaƙiya ba. | 2. Lo es scriveda como lo sona. No enfante debe perde multe anios en studia esetas. |
| 3. Yana da cikakken tsararren nahawu, mai kamq da na yaren duniya na Creole. | 3. Lo ave un gramatica vera simple e coerente, simil a la creoles de la mundo. |
| 4. Yana da taƙaitacce kuma cikakkun kalmomi da suke daidaito da juna. | 4. Lo ave un grupo limitada e tota coerente de afisas produinte per crea parolas nova. |
| 5-Yana da ƙayyadaddun ƙa’idoji don tsara kalmomi, daidai da manyan harsuna da dama. | 5. Lo ave regulas bon definida per la ordina de parolas, como multe linguas major. |
| 6-Kalmominsa suna da tushe mai ƙarfi a cikin yarukan Romance na zamani. Waɗannan harsuna da kansu sun yaɗu kuma suna da tasiri, kuma sun ba da gudummawa a babban ɓangaren ƙamus na Turanci. | 6. Lo ave un lista de parolas fundida en la linguas romanica moderna. Esta linguas es comun e influosa, e ia contribui la parte major de parolas engles. |
| 7-An tsara shi don a yarda da dabi’ar Latin da Girkanci neologisms na fasaha, ma’anar “ma’aunin duniya”. | 7. Lo es desiniada per aseta natural la parolas tecnical de latina e elenica, comun tra la mundo. |
| 8-An tsara shi don ya zama kamar “na halitta” ga waɗanda suka saba da yarukan Romance, ba tare da wata wahala ga wasu su koya ba. | 8. Lo es desiniada per apare “natural” per los ci comprende la linguas romanica, ma lo no es min fasil per otras. |
| Muna fatan kuna ƙaunar Elefen! | Nos espera ce tu va gusta elefen! |
Traduida par De-Invincible e A Sulaiman Z.